- An so yin wannan zikirin bayan sallolin farilla.
- Wannan zikirin sababi ne na gafarar zunubai.
- Girman falalar Allah - Maɗaukakin sarki - da rahamarSa da gafararSa.
- Wannan zikirin sababi ne na gafarar zunubai, abin nufi: Kankare ƙananan zunubai, amma manyan zunuban babu abinda yake kankaresu sai tuba.