- Akwai halaye hudu ga mamu tare da liman: Uku an hana, su ne: Rigayarsa da daidai da shi da jinkirta masa.
- Abinda ya halatta ga mamu: Bin liman.
- Wajabcin mamu ya bi liman a sallah.
- Narko da canja surar wanda yake dago kansa kafin liman zuwa surar jaki abu ne mai yiwuwa, shi ne shafewa.