- Sanar da 'ya'ya kanana al'amuran Addini kafin balaga, daga mafi muhimmancinsu sallah.
- Duka yana kasancewa ne dan ladabtarwa, ba dan azabtarwa ba, sai ya yi dukan da ya dace da halinsa.
- Kulawar shari'a a kiyaye mutunci, da toshe kowacce hanyar da zata iya kaiwa zuwa barna.