- Kwadaitarwa a ayyukan alheri koda ya karanta, da tsoratarwa daga sharri koda ya karanta.
- Babu makawa ga musulmi a rayuwarsa daga hadawa tsakanin kwadayi da tsoro, da rokon Allah - tsarki ya tabbatar maSa - har abada tabbata akan gaskiya har ya kubuta ba zai rudu da halinsa ba.