- Hadawa tsakanin ilimi da aiki da shi, tsira ne daga tafarkin wadanda aka yi fushi da su da kuma batattu.
- Tsoratarwa akan tafarkin Yahudawa da Kiristoci, da lazimtar hanya madaidaiciya wacce ita ce Musulunci.
- Kowanne daga Yahudawa da Kiristoci batattune an yi fushi da su, saidai mafi kebantar siffofin Yahudawa ita ce fushi, kuma mafi kebantar siffofin Kiristoci ita ce bata.