- Yi wa musulmi bushara cewa addininsu zai yaɗu a dukkan sasannin duniya.
- Buwaya tana ga musulunci da musulmai, ƙasƙanci kuma yana ga kafirci da kafirai.
- A ciknsa akwai dalili daga dalilan annabta da kuma alama daga almominta, yayin da al'amarin ya faru kamar yadda annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labari.