- Gargaɗi daga kamanceceniya da kafirai da fasikai.
- Kwaɗaitarwa a kan kamanceceniya da mutanen kirki da koyi da su.
- Kamanceceniya a zahiri yana gadar da soyayya a ɓoye.
- Mutum yana samun narko da zunubi gwargwadon kamanceceniya da nau'inta.
- Hani daga kamanceceniya da kafirai a addininsu da al'adunsu waɗanda suka keɓanta da su, amma abin da bai zama irin hakan ba kamar neman sanin sana'o'i da makamancinsu, to, ba ya shiga a cikin hanin.