- Kwaɗaitarwa a kan anbaton Allah.
- Kuma Shi ne mafi soyuwa sama da duk wani abu da rana ta fito a kansa.
- Zaburarwa a kan yawaita anbaton Allah, saboda ladan da yake da shi da kuma falala.
- Jin daɗin duniya kaɗan ne, kuma sha’awar da ke cikinta mai gushewa ce