- Wannan ladan yana samuwa ne ga wanda ya faɗeta a rana a jere ko a rarrabe.
- Tasbihi: Tsarkake Allah daga tawaya. Godiya: Siffanta Allah da cika tare da so da kuma girmamawa.
- Abin nufi da Hadisin kankare ƙananan zunubai, amma manyan dole sai da an tuba.