- Lallai mumini abin bijirarwa ne ga nau'o'in bala'i.
- Jarrabawa za ta iya kasancewa alama ce ta son Allah ga bawansa, har sai ya daukaka darajarsa, ya ɗaga martabarsa, ya kuma kankare laifinsa.
- Kwaɗaitarwa a kan haƙuri a lokacin masifu da rashin ƙorafi.