- wajabcin ci da dama, da haramcin ci da hagu.
- Girman kai daga aikata hukunce-hukuncen shari'a mai aikata shi yana cancantar ukuba.
- Girmamawar Allah ga AnnabinSa - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - da amsa addu'arsa.
- Halaccin umarni da aikin alheri da hani daga abin ki a kowanne hali har a cikin halin ci.