- Kwadayin sahabbai akan sanin dabi'un da zasu anfanar a duniya da lahira.
- Sallama da ciyar da abinci suna daga mafifitan ayyuka; Dan falalarsu da bukatuwar mutane garesu a kowanne lokaci.
- Da wadannan dabi'un ne kyautatawa take taruwa da fada da aikatawa, kuma ita ce mafi cikar kyautatawa.
- Wadannan dabi'un a cikin abinda yake rataya ne na mu'amalantar musulmai a tsakaninsu, akwai wasu dabi'un na mu'amalantar bawa ga Ubangijinsa.
- Farawa da sallama abin kebancewa ne tsakanin musulmai, ba'a Farawa kafirai da sallama.