- Kwadaitarwa akan ribar rayuwa a cikin abinda zai yardar da Allah - Madaukakin sarki -.
- Ni'imomin Allah ga bayinSa masu yawa ne kuma za'a tambaye shi daga ni'imar da ya kasance a cikinta, to ya wajaba akansa ya sanya ni'imomin Allah a abinda zai yardar da Shi.