- Falalar tsarkakakkiyar soyayya saboda Allah - Madaukakin sarki - ba dan maslaha ta duniya ba.
- Anso sanadar da wanda ake so sabo da Allah da soyayyrsa, dan soyayya da kauna su karu.
- Yada soyayya tsakanin muminai yana karfafa 'yan uwantaka ta imani, kuma yana kiyaye zamantakewa daga rarrabuwa.