- Gargaɗi daga fushi da sabubbansa, domin cewa shine matattarar sharri, kiyayarsa shi ne matattarar alheri.
- Yin fushi saboda Allah; kamar fushi a lokacin keta alfarmomin Allah ya na daga fushi abin yabo.
- Maimaita zance a lokacin buƙata har mai ji ya kiyayeshi ya riski muhimmancinsa.
- Falalar neman wasiyya daga malami.