- Rahamar Allah - Mai girma da ɗaukaka - da tausasawarsa ga halitta.
- Kyautata kisa da yanka: shi ne ya kasance ta fuskar da shari'a ta halatta.
- Cikar shari'a da tattaruwarta a kan kowane alheri, yana daga hakan jin ƙan dabbobi da tausasawa garesu.
- Hani daga musla ga mutum bayan kasheshi
- Haramta dukkanin abin da a cikinsa akwai azabtarwa ga dabbobi.