Ma’aikin Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi ya hana askin banza [barin wani wuri a kai da ba a aske ba]
Daga Ɗan Umar Allah Ya yarda da su: Ma’aikin Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi ya hana askin banza [barin wani wuri a kai da ba a aske ba].
Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
Bayani
Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya hana aske wani sashi na kai da kuma barin wani sashin.
Hanin gamamme ne ga Maza ƙanana da manya, amma ita mace ba ta da damar ta aske kanta.
Hadeeth benefits
Kulawar Shari’ar Musulunci da yanayin [mutuntakar] mutum.
Share
Use the QR code to easily share the message of Islam with others