- Wannan siffar da kuma narkon ya keɓanci maza ne kawai, amma mata to antogance su daga hakan; domin cewa su an umarce su da suturta dukkan jikinsu.
- Dukkan abinda ke suturta rabin ƙasa daga maza to ana ce masa mayafi; kamar wando, da tufa da waninsu, kuma shi ya shiga cikin hukunce-hukunce na shari'a abin ambata a cikin wannan hadisin.