- Halaccin ƙauracewa na kwana uku, da ƙasa da hakan, don kula da ɗabi'un mutane, sai akayi afuwa a kan ƙauracewa a cikin kwana uku har wannan abin da ya bijirowar ya tafi.
- Falalar sallama, kuma tana gusar da abin da ke cikin zukata, kuma alama ne a kan soyayya.
- Kishin musulunci a kan 'yan uwantaka da sabo a tsakanin ma'abotansa.