- Kwaɗaitarwa akan yawaita alheri da fuskokin ayyukan ɗa'a a cikin watan Ramadan a hade da kuma goman ƙarshe daga gare shi a keɓance.
- Goman ƙarshe na Ramadan suna farawa ne daga daren ashirin da ɗaya har zuwa ƙarshen wata.
- An so ribatar lokuta mafifita da ayyukan ɗa'a.