- Kyautatawa a cikin mu'amalantar mutane da afuwa daga garesu da ketarewa daga wanda ke cikin mawuyacin hali a cikinsu yana daga mafi girman sabubban tsiran bawa a ranar Alkiyama.
- Kyautatawawa halitta da tsarkakewa sabo da Allah da kwadayi a rahamarSa yana daga sabubban gafarar zunubai.